×

Kuma amma waɗanda suka kãfirtã (Allah zai ce musu): "Shin, ãyõyĩ Nã 45:31 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Jathiyah ⮕ (45:31) ayat 31 in Hausa

45:31 Surah Al-Jathiyah ayat 31 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 31 - الجاثِية - Page - Juz 25

﴿وَأَمَّا ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ أَفَلَمۡ تَكُنۡ ءَايَٰتِي تُتۡلَىٰ عَلَيۡكُمۡ فَٱسۡتَكۡبَرۡتُمۡ وَكُنتُمۡ قَوۡمٗا مُّجۡرِمِينَ ﴾
[الجاثِية: 31]

Kuma amma waɗanda suka kãfirtã (Allah zai ce musu): "Shin, ãyõyĩ Nã ba su kasance anã karãnta su ã kanku ba sai kuka kangare, Kuma kuka kasance mutãne mãsu laifi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وأما الذين كفروا أفلم تكن آياتي تتلى عليكم فاستكبرتم وكنتم قوما مجرمين, باللغة الهوسا

﴿وأما الذين كفروا أفلم تكن آياتي تتلى عليكم فاستكبرتم وكنتم قوما مجرمين﴾ [الجاثِية: 31]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma amma waɗanda suka kafirta (Allah zai ce musu): "Shin, ayoyi Na ba su kasance ana karanta su a kanku ba sai kuka kangare, Kuma kuka kasance mutane masu laifi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma amma waɗanda suka kafirta (Allah zai ce musu): "Shin, ayoyiNa ba su kasance ana karanta su a kanku ba sai kuka kangare, Kuma kuka kasance mutane masu laifi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma amma waɗanda suka kãfirtã (Allah zai ce musu): "Shin, ãyõyĩNã ba su kasance anã karãnta su ã kanku ba sai kuka kangare, Kuma kuka kasance mutãne mãsu laifi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek