Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 32 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿وَإِذَا قِيلَ إِنَّ وَعۡدَ ٱللَّهِ حَقّٞ وَٱلسَّاعَةُ لَا رَيۡبَ فِيهَا قُلۡتُم مَّا نَدۡرِي مَا ٱلسَّاعَةُ إِن نَّظُنُّ إِلَّا ظَنّٗا وَمَا نَحۡنُ بِمُسۡتَيۡقِنِينَ ﴾
[الجاثِية: 32]
﴿وإذا قيل إن وعد الله حق والساعة لا ريب فيها قلتم ما﴾ [الجاثِية: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka ce, lalle wa'adin Allah gaskiya ne, kuma Sa'a, babu shakka a cikinta sai kuka ce, 'Ba mu san abin da ake cewa Sa'a ba, ba mu zato (game da ita) face zato mai rauni, Kuma ba mu zama masu yaƙni ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce, lalle wa'adin Allah gaskiya ne, kuma Sa'a, babu shakka a cikinta sai kuka ce, 'Ba mu san abin da ake cewa Sa'a ba, ba mu zato (game da ita) face zato mai rauni, Kuma ba mu zama masu yaƙni ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce, lalle wa'ãdin Allah gaskiya ne, kuma Sa'a, bãbu shakka a cikinta sai kuka ce, 'Ba mu san abin da ake cẽwa Sa'a ba, bã mu zãto (game da ita) fãce zato mai rauni, Kuma ba mu zama mãsu yaƙni ba |