×

Kuma aka ce: "A yau zã Mu manta da ku, kamar yadda 45:34 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Jathiyah ⮕ (45:34) ayat 34 in Hausa

45:34 Surah Al-Jathiyah ayat 34 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 34 - الجاثِية - Page - Juz 25

﴿وَقِيلَ ٱلۡيَوۡمَ نَنسَىٰكُمۡ كَمَا نَسِيتُمۡ لِقَآءَ يَوۡمِكُمۡ هَٰذَا وَمَأۡوَىٰكُمُ ٱلنَّارُ وَمَا لَكُم مِّن نَّٰصِرِينَ ﴾
[الجاثِية: 34]

Kuma aka ce: "A yau zã Mu manta da ku, kamar yadda kuka manta da gamuwa da yininku wannan. Kuma mãkõmarku wutã ce, Kuma bã ku da waɗansu mãsu taimako

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقيل اليوم ننساكم كما نسيتم لقاء يومكم هذا ومأواكم النار وما لكم, باللغة الهوسا

﴿وقيل اليوم ننساكم كما نسيتم لقاء يومكم هذا ومأواكم النار وما لكم﴾ [الجاثِية: 34]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma aka ce: "A yau za Mu manta da ku, kamar yadda kuka manta da gamuwa da yininku wannan. Kuma makomarku wuta ce, Kuma ba ku da waɗansu masu taimako
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma aka ce: "A yau za Mu manta da ku, kamar yadda kuka manta da gamuwa da yininku wannan. Kuma makomarku wuta ce, Kuma ba ku da waɗansu masu taimako
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma aka ce: "A yau zã Mu manta da ku, kamar yadda kuka manta da gamuwa da yininku wannan. Kuma mãkõmarku wutã ce, Kuma bã ku da waɗansu mãsu taimako
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek