Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 33 - الجاثِية - Page - Juz 25
﴿وَبَدَا لَهُمۡ سَيِّـَٔاتُ مَا عَمِلُواْ وَحَاقَ بِهِم مَّا كَانُواْ بِهِۦ يَسۡتَهۡزِءُونَ ﴾
[الجاثِية: 33]
﴿وبدا لهم سيئات ما عملوا وحاق بهم ما كانوا به يستهزئون﴾ [الجاثِية: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma munanan abin da suka aikata ya bayyana a gare su, kuma abin da suka kasance suna yi na izgili ya wajaba a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma munanan abin da suka aikata ya bayyana a gare su, kuma abin da suka kasance suna yi na izgili ya wajaba a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mũnanan abin da suka aikata ya bayyana a gare su, kuma abin da suka kasance sunã yi na izgili ya wajaba a kansu |