×

Yanã jin ãyõyin Allah anã karanta su a kansa, sa'an nan ya 45:8 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Jathiyah ⮕ (45:8) ayat 8 in Hausa

45:8 Surah Al-Jathiyah ayat 8 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 8 - الجاثِية - Page - Juz 25

﴿يَسۡمَعُ ءَايَٰتِ ٱللَّهِ تُتۡلَىٰ عَلَيۡهِ ثُمَّ يُصِرُّ مُسۡتَكۡبِرٗا كَأَن لَّمۡ يَسۡمَعۡهَاۖ فَبَشِّرۡهُ بِعَذَابٍ أَلِيمٖ ﴾
[الجاثِية: 8]

Yanã jin ãyõyin Allah anã karanta su a kansa, sa'an nan ya dõge yanã makãngari, kamar bai jĩ su ba. To, ka yi masa bushara da azãba mai raɗaɗi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: يسمع آيات الله تتلى عليه ثم يصر مستكبرا كأن لم يسمعها فبشره, باللغة الهوسا

﴿يسمع آيات الله تتلى عليه ثم يصر مستكبرا كأن لم يسمعها فبشره﴾ [الجاثِية: 8]

Abubakar Mahmood Jummi
Yana jin ayoyin Allah ana karanta su a kansa, sa'an nan ya doge yana makangari, kamar bai ji su ba. To, ka yi masa bushara da azaba mai raɗaɗi
Abubakar Mahmoud Gumi
Yana jin ayoyin Allah ana karanta su a kansa, sa'an nan ya doge yana makangari, kamar bai ji su ba. To, ka yi masa bushara da azaba mai raɗaɗi
Abubakar Mahmoud Gumi
Yanã jin ãyõyin Allah anã karanta su a kansa, sa'an nan ya dõge yanã makãngari, kamar bai jĩ su ba. To, ka yi masa bushara da azãba mai raɗaɗi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek