×

Kuma har idan ya san wani abu daga ãyõyin Mu, sai ya 45:9 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Jathiyah ⮕ (45:9) ayat 9 in Hausa

45:9 Surah Al-Jathiyah ayat 9 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Jathiyah ayat 9 - الجاثِية - Page - Juz 25

﴿وَإِذَا عَلِمَ مِنۡ ءَايَٰتِنَا شَيۡـًٔا ٱتَّخَذَهَا هُزُوًاۚ أُوْلَٰٓئِكَ لَهُمۡ عَذَابٞ مُّهِينٞ ﴾
[الجاثِية: 9]

Kuma har idan ya san wani abu daga ãyõyin Mu, sai ya rika su da izgili. Waɗancan sunã da wata azãba mai wulãkantãwa (a dũniya)

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذا علم من آياتنا شيئا اتخذها هزوا أولئك لهم عذاب مهين, باللغة الهوسا

﴿وإذا علم من آياتنا شيئا اتخذها هزوا أولئك لهم عذاب مهين﴾ [الجاثِية: 9]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma har idan ya san wani abu daga ayoyin Mu, sai ya rika su da izgili. Waɗancan suna da wata azaba mai wulakantawa (a duniya)
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma har idan ya san wani abu daga ayoyinMu, sai ya rika su da izgili. Waɗancan suna da wata azaba mai wulakantawa (a duniya)
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma har idan ya san wani abu daga ãyõyinMu, sai ya rika su da izgili. Waɗancan sunã da wata azãba mai wulãkantãwa (a dũniya)
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek