Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 30 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿وَلَوۡ نَشَآءُ لَأَرَيۡنَٰكَهُمۡ فَلَعَرَفۡتَهُم بِسِيمَٰهُمۡۚ وَلَتَعۡرِفَنَّهُمۡ فِي لَحۡنِ ٱلۡقَوۡلِۚ وَٱللَّهُ يَعۡلَمُ أَعۡمَٰلَكُمۡ ﴾
[مُحمد: 30]
﴿ولو نشاء لأريناكهم فلعرفتهم بسيماهم ولتعرفنهم في لحن القول والله يعلم أعمالكم﴾ [مُحمد: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Muna so, da lalle Mun nuna maka su. To, lalle kana sanin su game da alamarsu. Kuma lalle kana sanin su ga shaguɓen magana, alhali kuwa Allah Yana sanin ayyukanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Muna so, da lalle Mun nuna maka su. To, lalle kana sanin su game da alamarsu. Kuma lalle kana sanin su ga shaguɓen magana, alhali kuwa Allah Yana sanin ayyukanku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã Munã so, dã lalle Mun nũna maka su. To, lalle kanã sanin su game da alãmarsu. Kuma lalle kanã sanin su ga shaguɓen magana, alhali kuwa Allah Yanã sanin ayyukanku |