Quran with Hausa translation - Surah Muhammad ayat 31 - مُحمد - Page - Juz 26
﴿وَلَنَبۡلُوَنَّكُمۡ حَتَّىٰ نَعۡلَمَ ٱلۡمُجَٰهِدِينَ مِنكُمۡ وَٱلصَّٰبِرِينَ وَنَبۡلُوَاْ أَخۡبَارَكُمۡ ﴾
[مُحمد: 31]
﴿ولنبلونكم حتى نعلم المجاهدين منكم والصابرين ونبلوا أخباركم﴾ [مُحمد: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, Muna jarraba ku, har Mu san masu jihadi daga cikinku da masu haƙuri kuma Muna jbrraba labaran ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, Muna jarraba ku, har Mu san masu jihadi daga cikinku da masu haƙuri kuma Muna jbrraba labaran ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, Munã jarraba ku, har Mu san mãsu jihãdi daga cikinku da mãsu haƙuri kuma Muna jbrraba lãbãran ku |