×

Ka ce wa waɗanda aka bari daga ƙauyãwa: "Za a kira ku 48:16 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Fath ⮕ (48:16) ayat 16 in Hausa

48:16 Surah Al-Fath ayat 16 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Fath ayat 16 - الفَتح - Page - Juz 26

﴿قُل لِّلۡمُخَلَّفِينَ مِنَ ٱلۡأَعۡرَابِ سَتُدۡعَوۡنَ إِلَىٰ قَوۡمٍ أُوْلِي بَأۡسٖ شَدِيدٖ تُقَٰتِلُونَهُمۡ أَوۡ يُسۡلِمُونَۖ فَإِن تُطِيعُواْ يُؤۡتِكُمُ ٱللَّهُ أَجۡرًا حَسَنٗاۖ وَإِن تَتَوَلَّوۡاْ كَمَا تَوَلَّيۡتُم مِّن قَبۡلُ يُعَذِّبۡكُمۡ عَذَابًا أَلِيمٗا ﴾
[الفَتح: 16]

Ka ce wa waɗanda aka bari daga ƙauyãwa: "Za a kira ku zuwa ga waɗansu mutãne* mãsu tsananin yãƙi (dõmin) ku yãƙe su kõ kuwa su musulunta. To, idan kun yi ɗã'a, Allah zai kãwo muku wata ijãra mai kyau, kuma idan kuka jũya bãya kamar yadda kuka jũya a gabãnin wancan, zai azãbtã ku, azãba mai raɗadi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل للمخلفين من الأعراب ستدعون إلى قوم أولي بأس شديد تقاتلونهم أو, باللغة الهوسا

﴿قل للمخلفين من الأعراب ستدعون إلى قوم أولي بأس شديد تقاتلونهم أو﴾ [الفَتح: 16]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce wa waɗanda aka bari daga ƙauyawa: "Za a kira ku zuwa ga waɗansu mutane* masu tsananin yaƙi (domin) ku yaƙe su ko kuwa su musulunta. To, idan kun yi ɗa'a, Allah zai kawo muku wata ijara mai kyau, kuma idan kuka juya baya kamar yadda kuka juya a gabanin wancan, zai azabta ku, azaba mai raɗadi
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce wa waɗanda aka bari daga ƙauyawa: "Za a kira ku zuwa ga waɗansu mutane masu tsananin yaƙi (domin) ku yaƙe su ko kuwa su musulunta. To, idan kun yi ɗa'a, Allah zai kawo muku wata ijara mai kyau, kuma idan kuka juya baya kamar yadda kuka juya a gabanin wancan, zai azabta ku, azaba mai raɗadi
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce wa waɗanda aka bari daga ƙauyãwa: "Za a kira ku zuwa ga waɗansu mutãne mãsu tsananin yãƙi (dõmin) ku yãƙe su kõ kuwa su musulunta. To, idan kun yi ɗã'a, Allah zai kãwo muku wata ijãra mai kyau, kuma idan kuka jũya bãya kamar yadda kuka jũya a gabãnin wancan, zai azãbtã ku, azãba mai raɗadi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek