Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma’idah ayat 94 - المَائدة - Page - Juz 7
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَيَبۡلُوَنَّكُمُ ٱللَّهُ بِشَيۡءٖ مِّنَ ٱلصَّيۡدِ تَنَالُهُۥٓ أَيۡدِيكُمۡ وَرِمَاحُكُمۡ لِيَعۡلَمَ ٱللَّهُ مَن يَخَافُهُۥ بِٱلۡغَيۡبِۚ فَمَنِ ٱعۡتَدَىٰ بَعۡدَ ذَٰلِكَ فَلَهُۥ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[المَائدة: 94]
﴿ياأيها الذين آمنوا ليبلونكم الله بشيء من الصيد تناله أيديكم ورماحكم ليعلم﴾ [المَائدة: 94]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Lalle ne, Allah zai jarraba ku da wani abu, daga farauta, hannuwanku da masunku suna samun sa domin Allah Ya san wanda yake tsoron Sa a fake. To, wanda ya yi ta'addi a bayan wannan, to, yana da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Lalle ne, Allah zai jarraba ku da wani abu, daga farauta, hannuwanku da masunku suna samun sa domin Allah Ya san wanda yake tsoron Sa a fake. To, wanda ya yi ta'addi a bayan wannan, to, yana da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Lalle ne, Allah zai jarraba ku da wani abu, daga farauta, hannuwanku da mãsunku sunã sãmun sa dõmin Allah Ya san wanda yake tsoron Sa a fake. To, wanda ya yi ta'addi a bãyan wannan, to, yanã da azãba mai raɗaɗi |