Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 43 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿وَفِي ثَمُودَ إِذۡ قِيلَ لَهُمۡ تَمَتَّعُواْ حَتَّىٰ حِينٖ ﴾
[الذَّاريَات: 43]
﴿وفي ثمود إذ قيل لهم تمتعوا حتى حين﴾ [الذَّاريَات: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ga Samudawa, a lokacin da aka ce musu: "Ku ji ɗan daɗi har wani ɗan lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga Samudawa, a lokacin da aka ce musu: "Ku ji ɗan daɗi har wani ɗan lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga Samũdãwa, a lõkacin da aka ce musu: "Ku ji ɗan dãɗi har wani ɗan lõkaci |