Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 45 - الذَّاريَات - Page - Juz 27
﴿فَمَا ٱسۡتَطَٰعُواْ مِن قِيَامٖ وَمَا كَانُواْ مُنتَصِرِينَ ﴾
[الذَّاريَات: 45]
﴿فما استطاعوا من قيام وما كانوا منتصرين﴾ [الذَّاريَات: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Ba su ko samu damar tsayawa ba, kuma ba su kasance masu neman agaji ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su ko samu damar tsayawa ba, kuma ba su kasance masu neman agaji ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su kõ sãmu dãmar tsayãwa ba, kuma ba su kasance mãsu nẽman ãgaji ba |