Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 28 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿بَلۡ بَدَا لَهُم مَّا كَانُواْ يُخۡفُونَ مِن قَبۡلُۖ وَلَوۡ رُدُّواْ لَعَادُواْ لِمَا نُهُواْ عَنۡهُ وَإِنَّهُمۡ لَكَٰذِبُونَ ﴾
[الأنعَام: 28]
﴿بل بدا لهم ما كانوا يخفون من قبل ولو ردوا لعادوا لما﴾ [الأنعَام: 28]
Abubakar Mahmood Jummi A'aha, abin da suka kasance suna ɓoyewa, daga gabani, ya bayyana a gare su. Kuma da an mayar da su, lalle da sun koma ga abin da aka hana su daga barinsa. Kuma lalle ne su, haƙiƙa, maƙaryata ne |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha, abin da suka kasance suna ɓoyewa, daga gabani, ya bayyana a gare su. Kuma da an mayar da su, lalle da sun koma ga abin da aka hana su daga barinsa. Kuma lalle ne su, haƙiƙa, maƙaryata ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'aha, abin da suka kasance suna ɓõyẽwa, daga gabãni, ya bayyana a gare su. Kuma dã an mayar da su, lalle dã sun kõma ga abin da aka hana su daga barinsa. Kuma lalle ne sũ, haƙĩƙa, maƙaryata ne |