Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 58 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿قُل لَّوۡ أَنَّ عِندِي مَا تَسۡتَعۡجِلُونَ بِهِۦ لَقُضِيَ ٱلۡأَمۡرُ بَيۡنِي وَبَيۡنَكُمۡۗ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[الأنعَام: 58]
﴿قل لو أن عندي ما تستعجلون به لقضي الأمر بيني وبينكم والله﴾ [الأنعَام: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Lalle ne, da a wurina akwai abin da kuke neman gaugawa da shi, haƙiƙa da an hukunta al'amarin, a tsakanina da tsakaninku, kuma Allah Shi ne Mafi sani ga azzulumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle ne, da a wurina akwai abin da kuke neman gaugawa da shi, haƙiƙa da an hukunta al'amarin, a tsakanina da tsakaninku, kuma Allah Shi ne Mafi sani ga azzulumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle ne, dã a wurina akwai abin da kuke nẽman gaugãwa da shi, haƙĩƙa dã an hukunta al'amarin, a tsakãnina da tsakãninku, kuma Allah Shĩ ne Mafi sani ga azzũlumai |