Quran with Hausa translation - Surah At-Taghabun ayat 1 - التغَابُن - Page - Juz 28
﴿يُسَبِّحُ لِلَّهِ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِۖ لَهُ ٱلۡمُلۡكُ وَلَهُ ٱلۡحَمۡدُۖ وَهُوَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٌ ﴾
[التغَابُن: 1]
﴿يسبح لله ما في السموات وما في الأرض له الملك وله الحمد﴾ [التغَابُن: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Abin da yake a cikin sammai da wanda yake a cikin ƙasa suna tasbihi ga Allah. Gare Shi mulki yake, kuma gare Shi godiya take. Kuma Shi, a kan kome, Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da yake a cikin sammai da wanda yake a cikin ƙasa suna tasbihi ga Allah. Gare Shi mulki yake, kuma gare Shi godiya take. Kuma Shi, a kan kome, Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da yake a cikin sammai da wanda yake a cikin ƙasã sunã tasbĩhi ga Allah. Gare Shi mulki yake, kuma gare Shi gõdiya take. Kuma Shi, a kan kõme, Mai ikon yi ne |