Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 15 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿إِذَا تُتۡلَىٰ عَلَيۡهِ ءَايَٰتُنَا قَالَ أَسَٰطِيرُ ٱلۡأَوَّلِينَ ﴾
[القَلَم: 15]
﴿إذا تتلى عليه آياتنا قال أساطير الأولين﴾ [القَلَم: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Idan ana karanta masa ayoyin Mu, sai ya ce: "Tatsuniyoyin mutanen farko ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan ana karanta masa ayoyinMu, sai ya ce: "Tatsuniyoyin mutanen farko ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan ana karanta masa ãyõyinMu, sai ya ce: "Tatsũniyõyin mutãnen farko ne |