Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 22 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿أَنِ ٱغۡدُواْ عَلَىٰ حَرۡثِكُمۡ إِن كُنتُمۡ صَٰرِمِينَ ﴾
[القَلَم: 22]
﴿أن اغدوا على حرثكم إن كنتم صارمين﴾ [القَلَم: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Cewa ku yi sammako ga amfanin gonarku, idan kun kasance masu girbewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Cewa ku yi sammako ga amfanin gonarku, idan kun kasance masu girbewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Cẽwa ku yi sammakõ ga amfãnin gõnarku, idan kun kasance mãsu girbewa |