Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 34 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿إِنَّ لِلۡمُتَّقِينَ عِندَ رَبِّهِمۡ جَنَّٰتِ ٱلنَّعِيمِ ﴾
[القَلَم: 34]
﴿إن للمتقين عند ربهم جنات النعيم﴾ [القَلَم: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne masu taƙawa na da a wurin Ubangijinsu, gidajen Aljanna na ni'ima |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne masu taƙawa na da a wurin Ubangijinsu, gidajen Aljanna na ni'ima |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne mãsu taƙawa nã da a wurin Ubangijinsu, gidãjen Aljanna na ni'ima |