Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 24 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿كُلُواْ وَٱشۡرَبُواْ هَنِيٓـَٔۢا بِمَآ أَسۡلَفۡتُمۡ فِي ٱلۡأَيَّامِ ٱلۡخَالِيَةِ ﴾
[الحَاقة: 24]
﴿كلوا واشربوا هنيئا بما أسلفتم في الأيام الخالية﴾ [الحَاقة: 24]
Abubakar Mahmood Jummi (Ana ce musu) "Ku ci, kuma ku sha a cikin ni'ima, saboda abin da kuka gabatar a cikin kwanukan da suka shige |
Abubakar Mahmoud Gumi (Ana ce musu) "Ku ci, kuma ku sha a cikin ni'ima, saboda abin da kuka gabatar a cikin kwanukan da suka shige |
Abubakar Mahmoud Gumi (Ana ce musu) "Ku ci, kuma ku sha a cikin ni'ima, sabõda abin da kuka gabãtar a cikin kwãnukan da suka shige |