Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 25 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿وَأَمَّا مَنۡ أُوتِيَ كِتَٰبَهُۥ بِشِمَالِهِۦ فَيَقُولُ يَٰلَيۡتَنِي لَمۡ أُوتَ كِتَٰبِيَهۡ ﴾
[الحَاقة: 25]
﴿وأما من أوتي كتابه بشماله فيقول ياليتني لم أوت كتابيه﴾ [الحَاقة: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda aka bai wa littafinsa ga hagunsa, sai ya ce: "Kaitona, ba a kawo mini littafina ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda aka bai wa littafinsa ga hagunsa, sai ya ce: "Kaitona, ba a kawo mini littafina ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda aka bai wa littãfinsa ga hagunsa, sai ya ce: "Kaitona, ba a kãwo mini littãfina ba |