Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 27 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿يَٰلَيۡتَهَا كَانَتِ ٱلۡقَاضِيَةَ ﴾
[الحَاقة: 27]
﴿ياليتها كانت القاضية﴾ [الحَاقة: 27]
Abubakar Mahmood Jummi In da dai ita, ta kasance mai halaka ni gaba ɗaya ce |
Abubakar Mahmoud Gumi In da dai ita, ta kasance mai halaka ni gaba ɗaya ce |
Abubakar Mahmoud Gumi In dã dai ita, tã kasance mai halakã ni gabã ɗaya ce |