Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 109 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿قَالَ ٱلۡمَلَأُ مِن قَوۡمِ فِرۡعَوۡنَ إِنَّ هَٰذَا لَسَٰحِرٌ عَلِيمٞ ﴾
[الأعرَاف: 109]
﴿قال الملأ من قوم فرعون إن هذا لساحر عليم﴾ [الأعرَاف: 109]
Abubakar Mahmood Jummi Mashawarta daga mutanen Fir'auna suka ce: "Lalle ne, wannan, haƙiƙa, matsafi ne mai ilmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Mashawarta daga mutanen Fir'auna suka ce: "Lalle ne, wannan, haƙiƙa, matsafi ne mai ilmi |
Abubakar Mahmoud Gumi Mashãwarta daga mutãnen Fir'auna suka ce: "Lalle ne, wannan, haƙĩƙa, matsafi ne mai ilmi |