Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 202 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَإِخۡوَٰنُهُمۡ يَمُدُّونَهُمۡ فِي ٱلۡغَيِّ ثُمَّ لَا يُقۡصِرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 202]
﴿وإخوانهم يمدونهم في الغي ثم لا يقصرون﴾ [الأعرَاف: 202]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma 'yan'uwan su (shaiɗanu) suna taimakon su a cikin ɓata, sa'an nan kuma ba su taƙaitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma 'yan'uwan su (shaiɗanu) suna taimakon su a cikin ɓata, sa'an nan kuma ba su taƙaitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma 'yan'uwan su (shaiɗanu) sunã taimakon su a cikin ɓata, sa'an nan kuma bã su taƙaitãwa |