Quran with Hausa translation - Surah Nuh ayat 5 - نُوح - Page - Juz 29
﴿قَالَ رَبِّ إِنِّي دَعَوۡتُ قَوۡمِي لَيۡلٗا وَنَهَارٗا ﴾ 
[نُوح: 5]
﴿قال رب إني دعوت قومي ليلا ونهارا﴾ [نُوح: 5]
| Abubakar Mahmood Jummi (Nuhu) ya ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne, na kirayi mutanena, a cikin dare da yini | 
| Abubakar Mahmoud Gumi (Nuhu) ya ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne, na kirayi mutanena, a cikin dare da yini | 
| Abubakar Mahmoud Gumi (Nũhu) ya ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne, na kirãyi mutãnena, a cikin dare da yini |