Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 9 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿إِنَّمَا نُطۡعِمُكُمۡ لِوَجۡهِ ٱللَّهِ لَا نُرِيدُ مِنكُمۡ جَزَآءٗ وَلَا شُكُورًا ﴾
[الإنسَان: 9]
﴿إنما نطعمكم لوجه الله لا نريد منكم جزاء ولا شكورا﴾ [الإنسَان: 9]
Abubakar Mahmood Jummi (Suna cewa): "Muna ciyar da ku ne domin neman yardar Allah kawai, ba mu nufin samun wani sakamako daga gare ku, kuma ba mu nufin godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi (Suna cewa): "Muna ciyar da ku ne domin neman yardar Allah kawai, ba mu nufin samun wani sakamako daga gare ku, kuma ba mu nufin godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi (Suna cẽwa): "Munã ciyar da ku ne dõmin nẽman yardar Allah kawai, bã mu nufin sãmun wani sakamako daga gare ku, kuma bã mu nufin gõdiya |