Quran with Hausa translation - Surah An-Nazi‘at ayat 46 - النَّازعَات - Page - Juz 30
﴿كَأَنَّهُمۡ يَوۡمَ يَرَوۡنَهَا لَمۡ يَلۡبَثُوٓاْ إِلَّا عَشِيَّةً أَوۡ ضُحَىٰهَا ﴾
[النَّازعَات: 46]
﴿كأنهم يوم يرونها لم يلبثوا إلا عشية أو ضحاها﴾ [النَّازعَات: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kamar su a ranar da za su gan ta, ba su zauna ba face a lokacin marece ko hantsinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar su a ranar da za su gan ta, ba su zauna ba face a lokacin marece ko hantsinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar sũ a rãnar da zã su gan ta, ba su zauna ba fãce a lõkacin marẽce ko hantsinsa |