Quran with Hausa translation - Surah ‘Abasa ayat 37 - عَبَسَ - Page - Juz 30
﴿لِكُلِّ ٱمۡرِيٕٖ مِّنۡهُمۡ يَوۡمَئِذٖ شَأۡنٞ يُغۡنِيهِ ﴾
[عَبَسَ: 37]
﴿لكل امرئ منهم يومئذ شأن يغنيه﴾ [عَبَسَ: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Ga kowane mutum daga cikinsu, a ranar nan akwai wani sha'ani da ya ishe shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga kowane mutum daga cikinsu, a ranar nan akwai wani sha'ani da ya ishe shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga kõwane mutum daga cikinsu, a rãnar nan akwai wani sha'ani da ya ishe shi |