Quran with Hausa translation - Surah Al-Inshiqaq ayat 6 - الانشِقَاق - Page - Juz 30
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلۡإِنسَٰنُ إِنَّكَ كَادِحٌ إِلَىٰ رَبِّكَ كَدۡحٗا فَمُلَٰقِيهِ ﴾
[الانشِقَاق: 6]
﴿ياأيها الإنسان إنك كادح إلى ربك كدحا فملاقيه﴾ [الانشِقَاق: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Ya kai mutum! Lalle ne kai mai aikin wahal da kai ne zuwa ga Ubangijinka, wahala mai tsanani, To, kai mai haɗuwa da Shi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kai mutum! Lalle ne kai mai aikin wahal da kai ne zuwa ga Ubangijinka, wahala mai tsanani, To, kai mai haɗuwa da Shi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kai mutum! Lalle ne kai mai aikin wahal da kai ne zuwa ga Ubangijinka, wahala mai tsanani, To, kai mai haɗuwa da Shi ne |