Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 68 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿قَالَ إِنَّ هَٰٓؤُلَآءِ ضَيۡفِي فَلَا تَفۡضَحُونِ ﴾ 
[الحِجر: 68]
﴿قال إن هؤلاء ضيفي فلا تفضحون﴾ [الحِجر: 68]
| Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Lalle ne waɗannan baƙina ne, saboda haka kada ku kunyata ni  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Lalle ne waɗannan baƙina ne, saboda haka kada ku kunyata ni  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Lalle ne waɗannan bãƙĩna ne, sabõda haka kada ku kunyata ni  |