Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 71 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَٱللَّهُ فَضَّلَ بَعۡضَكُمۡ عَلَىٰ بَعۡضٖ فِي ٱلرِّزۡقِۚ فَمَا ٱلَّذِينَ فُضِّلُواْ بِرَآدِّي رِزۡقِهِمۡ عَلَىٰ مَا مَلَكَتۡ أَيۡمَٰنُهُمۡ فَهُمۡ فِيهِ سَوَآءٌۚ أَفَبِنِعۡمَةِ ٱللَّهِ يَجۡحَدُونَ ﴾
[النَّحل: 71]
﴿والله فضل بعضكم على بعض في الرزق فما الذين فضلوا برادي رزقهم﴾ [النَّحل: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah Ya fifita sashenku* a kan sashe a arziki. Sa'an nan waɗanda aka fifita ba su zama masu mayar da arzikinsu a kan abin da hannayensu na dama suka mallaka ba, har su zama daidai a cikinsa. Shin fa, da ni'imar Allah suke musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah Ya fifita sashenku a kan sashe a arziki. Sa'an nan waɗanda aka fifita ba su zama masu mayar da arzikinsu a kan abin da hannayensu na dama suka mallaka ba, har su zama daidai a cikinsa. Shin fa, da ni'imar Allah suke musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah Ya fifita sãshenku a kan sãshe a arziki. Sa'an nan waɗanda aka fĩfĩta ba su zama mãsu mayar da arzikinsu a kan abin da hannãyensu na dãma suka mallaka ba, har su zama daidai a cikinsa. Shin fa, da ni'imar Allah suke musu |