Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 44 - طه - Page - Juz 16
﴿فَقُولَا لَهُۥ قَوۡلٗا لَّيِّنٗا لَّعَلَّهُۥ يَتَذَكَّرُ أَوۡ يَخۡشَىٰ ﴾
[طه: 44]
﴿فقولا له قولا لينا لعله يتذكر أو يخشى﴾ [طه: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ku gaya masa magana mai laushi,* tsammaninsa yana tunawa ko kuwa ya ji tsoro |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ku gaya masa magana mai laushi, tsammaninsa yana tunawa ko kuwa ya ji tsoro |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ku gaya masa magana mai laushi, tsammãninsa yanã tunãwa kõ kuwa ya ji tsõro |