Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 213 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿فَلَا تَدۡعُ مَعَ ٱللَّهِ إِلَٰهًا ءَاخَرَ فَتَكُونَ مِنَ ٱلۡمُعَذَّبِينَ ﴾
[الشعراء: 213]
﴿فلا تدع مع الله إلها آخر فتكون من المعذبين﴾ [الشعراء: 213]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, kada ka kira wani abin bautawa na dabam tare da Allah, sai ka kasance daga waɗanda ake yi wa azaba |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, kada ka kira wani abin bautawa na dabam tare da Allah, sai ka kasance daga waɗanda ake yi wa azaba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, kada ka kira wani abin bautãwa na dabam tãre da Allah, sai ka kasance daga waɗanda ake yi wa azãba |