Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 38 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿فَـَٔاتِ ذَا ٱلۡقُرۡبَىٰ حَقَّهُۥ وَٱلۡمِسۡكِينَ وَٱبۡنَ ٱلسَّبِيلِۚ ذَٰلِكَ خَيۡرٞ لِّلَّذِينَ يُرِيدُونَ وَجۡهَ ٱللَّهِۖ وَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡمُفۡلِحُونَ ﴾
[الرُّوم: 38]
﴿فآت ذا القربى حقه والمسكين وابن السبيل ذلك خير للذين يريدون وجه﴾ [الرُّوم: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka ka bai wa zumu hakkinsa da miskinai da ɗan hanya, wannan shi ne alheri ga waɗanda ke nufin yardar Allah kuma waɗancan su ne masu samun babban rabo |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka ka bai wa zumu hakkinsa da miskinai da ɗan hanya, wannan shi ne alheri ga waɗanda ke nufin yardar Allah kuma waɗancan su ne masu samun babban rabo |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka ka bai wa zumu hakkinsa da miskĩnai da ɗan hanya, wannan shĩ ne alhẽri ga waɗanda ke nufin yardar Allah kuma waɗancan sũ ne mãsu sãmun babban rabo |