Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 39 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَمَآ ءَاتَيۡتُم مِّن رِّبٗا لِّيَرۡبُوَاْ فِيٓ أَمۡوَٰلِ ٱلنَّاسِ فَلَا يَرۡبُواْ عِندَ ٱللَّهِۖ وَمَآ ءَاتَيۡتُم مِّن زَكَوٰةٖ تُرِيدُونَ وَجۡهَ ٱللَّهِ فَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡمُضۡعِفُونَ ﴾
[الرُّوم: 39]
﴿وما آتيتم من ربا ليربو في أموال الناس فلا يربو عند الله﴾ [الرُّوم: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma abin da kuka bayar na riba domin ya ƙaru a cikin dukiyar mutane to, ba zai ƙaru ba, a wurin Allah. Kuma abin da kuka bayar na zakka, kana nufin yardar Allah to (masu yin haka) waɗancan su ne masu ninkawa (ga dukiyarsu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da kuka bayar na riba domin ya ƙaru a cikin dukiyar mutane to, ba zai ƙaru ba, a wurin Allah. Kuma abin da kuka bayar na zakka, kana nufin yardar Allah to (masu yin haka) waɗancan su ne masu ninkawa (ga dukiyarsu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da kuka bãyar na riba dõmin ya ƙãru a cikin dũkiyar mutãne to, bã zai ƙãru ba, a wurin Allah. Kuma abin da kuka bãyar na zakka, kanã nufin yardar Allah to (mãsu yin haka) waɗancan sũ ne mãsu ninkãwa (ga dũkiyarsu) |