Quran with Hausa translation - Surah Az-Zukhruf ayat 67 - الزُّخرُف - Page - Juz 25
﴿ٱلۡأَخِلَّآءُ يَوۡمَئِذِۭ بَعۡضُهُمۡ لِبَعۡضٍ عَدُوٌّ إِلَّا ٱلۡمُتَّقِينَ ﴾
[الزُّخرُف: 67]
﴿الأخلاء يومئذ بعضهم لبعض عدو إلا المتقين﴾ [الزُّخرُف: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Masoya a yinin nan, sashensu zuwa ga sashe maƙiya ne, face masu taƙawa (su kam masu son juna ne) |
Abubakar Mahmoud Gumi Masoya a yinin nan, sashensu zuwa ga sashe maƙiya ne, face masu taƙawa (su kam masu son juna ne) |
Abubakar Mahmoud Gumi Masõya a yinin nan, sãshensu zuwa ga sãshe maƙiya ne, fãce mãsu taƙawa (sũ kam mãsu son jũna ne) |