Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 47 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿خُذُوهُ فَٱعۡتِلُوهُ إِلَىٰ سَوَآءِ ٱلۡجَحِيمِ ﴾
[الدُّخان: 47]
﴿خذوه فاعتلوه إلى سواء الجحيم﴾ [الدُّخان: 47]
Abubakar Mahmood Jummi (A ce wa mala'ikun wuta), "Ku kama shi, sa'an nan ku fizge shi zuwa ga tsakiyar Jahim |
Abubakar Mahmoud Gumi (A ce wa mala'ikun wuta), "Ku kama shi, sa'an nan ku fizge shi zuwa ga tsakiyar Jahim |
Abubakar Mahmoud Gumi (A cẽ wa malã'ikun wutã), "Ku kãmã shi, sa'an nan ku fizge shi zuwa ga tsakiyar Jahĩm |