Quran with Hausa translation - Surah Al-Waqi‘ah ayat 60 - الوَاقِعة - Page - Juz 27
﴿نَحۡنُ قَدَّرۡنَا بَيۡنَكُمُ ٱلۡمَوۡتَ وَمَا نَحۡنُ بِمَسۡبُوقِينَ ﴾
[الوَاقِعة: 60]
﴿نحن قدرنا بينكم الموت وما نحن بمسبوقين﴾ [الوَاقِعة: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Mu ne Muka ƙaddara mutuwa a tsakaninku, kuma ba Mu zama Masu gajiyawa* ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Mu ne Muka ƙaddara mutuwa a tsakaninku, kuma ba Mu zama Masu gajiyawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Mũ ne Muka ƙaddara mutuwa a tsakãninku, kuma ba Mu zama Mãsu gajiyãwa ba |