Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 12 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿لِنَجۡعَلَهَا لَكُمۡ تَذۡكِرَةٗ وَتَعِيَهَآ أُذُنٞ وَٰعِيَةٞ ﴾
[الحَاقة: 12]
﴿لنجعلها لكم تذكرة وتعيها أذن واعية﴾ [الحَاقة: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Mu sanya shi, gare ku abin tunawa kuma wani kunne mai kiyayewa ya kiyaye (shi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Mu sanya shi, gare ku abin tunawa kuma wani kunne mai kiyayewa ya kiyaye (shi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Mu sanya shi, gare ku abin tunãwa kuma wani kunne mai kiyayewa ya kiyaye (shi) |