Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 14 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿وَحُمِلَتِ ٱلۡأَرۡضُ وَٱلۡجِبَالُ فَدُكَّتَا دَكَّةٗ وَٰحِدَةٗ ﴾
[الحَاقة: 14]
﴿وحملت الأرض والجبال فدكتا دكة واحدة﴾ [الحَاقة: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma aka ɗauki ƙasa da duwatsu, kuma aka niƙa su niƙawa ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka ɗauki ƙasa da duwatsu, kuma aka niƙa su niƙawa ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka ɗauki ƙasa da duwãtsu, kuma aka niƙa su niƙãwa ɗaya |