Quran with Hausa translation - Surah Al-Qiyamah ayat 13 - القِيَامة - Page - Juz 29
﴿يُنَبَّؤُاْ ٱلۡإِنسَٰنُ يَوۡمَئِذِۭ بِمَا قَدَّمَ وَأَخَّرَ ﴾
[القِيَامة: 13]
﴿ينبأ الإنسان يومئذ بما قدم وأخر﴾ [القِيَامة: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Ana gaya wa mutum, a ranar nan, abin da ya gabatar da wanda ya jinkirtar |
Abubakar Mahmoud Gumi Ana gaya wa mutum, a ranar nan, abin da ya gabatar da wanda ya jinkirtar |
Abubakar Mahmoud Gumi Ana gayã wa mutum, a rãnar nan, abin da ya gabatar da wanda ya jinkirtar |