Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 13 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿مُّتَّكِـِٔينَ فِيهَا عَلَى ٱلۡأَرَآئِكِۖ لَا يَرَوۡنَ فِيهَا شَمۡسٗا وَلَا زَمۡهَرِيرٗا ﴾
[الإنسَان: 13]
﴿متكئين فيها على الأرائك لا يرون فيها شمسا ولا زمهريرا﴾ [الإنسَان: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Suna masu zaman ginciri,* a cikinta, a kan karagu, ba su ganin rana a cikinta, kuma ba su ganin jaura |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna masu zaman ginciri, a cikinta, a kan karagu, ba su ganin rana a cikinta, kuma ba su ganin jaura |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã mãsu zaman ginciri, a cikinta, a kan karagu, bã su ganin rãnã a cikinta, kuma bã su ganin jaura |