Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 14 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿وَدَانِيَةً عَلَيۡهِمۡ ظِلَٰلُهَا وَذُلِّلَتۡ قُطُوفُهَا تَذۡلِيلٗا ﴾
[الإنسَان: 14]
﴿ودانية عليهم ظلالها وذللت قطوفها تذليلا﴾ [الإنسَان: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma, inuwoyinta suna kusa, a kansu, an hore nunannun 'ya'yan itacenta, horewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma, inuwoyinta suna kusa, a kansu, an hore nunannun 'ya'yan itacenta, horewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma, inuwõyinta suna kusa, a kansu, an hõre nunannun 'yã'yan itãcenta, hõrẽwa |