Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 15 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿وَيُطَافُ عَلَيۡهِم بِـَٔانِيَةٖ مِّن فِضَّةٖ وَأَكۡوَابٖ كَانَتۡ قَوَارِيرَا۠ ﴾
[الإنسَان: 15]
﴿ويطاف عليهم بآنية من فضة وأكواب كانت قواريرا﴾ [الإنسَان: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ana kewayawa a kansu da finjalai na azurfa da kofuna waɗanda suka kasance na ƙarau |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ana kewayawa a kansu da finjalai na azurfa da kofuna waɗanda suka kasance na ƙarau |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ana kẽwayãwa a kansu da finjãlai na azurfa da kofuna waɗanda suka kasance na ƙarau |