Quran with Hausa translation - Surah Al-MuTaffifin ayat 31 - المُطَففين - Page - Juz 30
﴿وَإِذَا ٱنقَلَبُوٓاْ إِلَىٰٓ أَهۡلِهِمُ ٱنقَلَبُواْ فَكِهِينَ ﴾ 
[المُطَففين: 31]
﴿وإذا انقلبوا إلى أهلهم انقلبوا فكهين﴾ [المُطَففين: 31]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan suka juya zuwa ga iyalansu, sai su tafi suna kakaci | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan suka juya zuwa ga iyalansu, sai su tafi suna kakaci | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan suka jũya zuwa ga iyãlansu, sai su tafi suna kãkãci |