Quran with Hausa translation - Surah Ad-Dukhan ayat 29 - الدُّخان - Page - Juz 25
﴿فَمَا بَكَتۡ عَلَيۡهِمُ ٱلسَّمَآءُ وَٱلۡأَرۡضُ وَمَا كَانُواْ مُنظَرِينَ ﴾
[الدُّخان: 29]
﴿فما بكت عليهم السماء والأرض وما كانوا منظرين﴾ [الدُّخان: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan sama da ƙasa ba su yi kuka *a kansu ba, Kuma ba su kasance waɗanda ake yi wa jinkiri ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan sama da ƙasa ba su yi kuka a kansu ba, Kuma ba su kasance waɗanda ake yi wa jinkiri ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan samã da ƙasã ba su yi kũka a kansu ba, Kuma ba su kasance waɗanda ake yi wa jinkiri ba |