Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 47 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿فَمَا مِنكُم مِّنۡ أَحَدٍ عَنۡهُ حَٰجِزِينَ ﴾
[الحَاقة: 47]
﴿فما منكم من أحد عنه حاجزين﴾ [الحَاقة: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga cikinku babu wasu masu iya kare (azabar Mu) daga gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga cikinku babu wasu masu iya kare (azabarMu) daga gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga cikinku bãbu wasu mãsu iya kãre (azãbarMu) daga gare shi |