Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 49 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿وَإِنَّا لَنَعۡلَمُ أَنَّ مِنكُم مُّكَذِّبِينَ ﴾
[الحَاقة: 49]
﴿وإنا لنعلم أن منكم مكذبين﴾ [الحَاقة: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle, ne Mu, wallahi Muna sane da cewa daga cikinku alwwai masu ƙaryatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, ne Mu, wallahi Muna sane da cewa daga cikinku alwwai masu ƙaryatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, ne Mũ, wallahi Munã sane da cẽwa daga cikinku alwwai mãsu ƙaryatãwa |