Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Alaq ayat 19 - العَلَق - Page - Juz 30
﴿كـَلَّا لَا تُطِعۡهُ وَٱسۡجُدۡۤ وَٱقۡتَرِب۩ ﴾
[العَلَق: 19]
﴿كلا لا تطعه واسجد واقترب﴾ [العَلَق: 19]
Abubakar Mahmood Jummi A'aha kada ka bi shi. Kuma ka yi tawali'u,* kuma ka nemi kusanta (zuwa ga Ubangijinka) |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha kada ka bi shi. Kuma ka yi tawali'u, kuma ka nemi kusanta (zuwa ga Ubangijinka) |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha kada ka bĩ shi. Kuma ka yi tawali'u, kuma ka nemi kusanta (zuwa ga Ubangijinka) |