القرآن باللغة الهوسا - سورة الفاتحة مترجمة إلى اللغة الهوسا، Surah Fatiha in Hausa. نوفر ترجمة دقيقة سورة الفاتحة باللغة الهوسا - Hausa, الآيات 7 - رقم السورة 1 - الصفحة 1.

| بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ (1) Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai | 
| الْحَمْدُ لِلَّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَ (2) Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu | 
| الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ (3) Mai rahama, Mai jin ƙai | 
| مَالِكِ يَوْمِ الدِّينِ (4) Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamako | 
| إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ (5) Kai muke bautawa, kuma Kai kadai muke neman taimakonKa | 
| اهْدِنَا الصِّرَاطَ الْمُسْتَقِيمَ (6) Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya | 
| صِرَاطَ الَّذِينَ أَنْعَمْتَ عَلَيْهِمْ غَيْرِ الْمَغْضُوبِ عَلَيْهِمْ وَلَا الضَّالِّينَ (7) Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba |